ST Communications2024-03-252024-03-252023-10-02https://africarxiv.pubpub.org/pub/m4l930tqhttps://africarxiv.ubuntunet.net/handle/1/1378https://doi.org/10.60763/africarxiv/1329https://doi.org/10.60763/africarxiv/1329https://doi.org/10.60763/africarxiv/1329Hausa translation of DOI: 10.1186/s43058-020-00033-5Mutane Masu Ɗauke da HIV (PLHIV) masu karɓar maganin rigakafi suna ƙara haɗarin kamuwa da cututtukan zuciya (CVD). An bayar da shawar haɗin ayyukan hauhawar jini (HTN), babban haɗarin da ke kawo Cututtukan Zuciya, a cikin asibitocin HIV a ƙasar Yuganda. Ayyukanmu na baya sun nuna giɓi da yawa a cikin aiwatar da haɗin gwiwar kulawar HTN tare da maganin cutar HIV. A cikin wannan binciken, mun nemi yin la’akari da shingaye da masu gudanarwa na haɗa gwajin HTN da magani zuwa asibitocin HIV a Gabashin ƙasar Yuganda.otherMutanePLHIVƊaukeYan ƙasar Yuganda masu ɗauke da cutar HIV da hauhawar jini ba sa samun kulawar da suke buƙata