ST CommunicationsPhilipp, L .Marion, J.Du Plessis, A.Tshibalanganda, M.Terblanche, J.2024-03-252024-03-252023-10-07https://africarxiv.pubpub.org/pub/57za8420https://africarxiv.ubuntunet.net/handle/1/1358https://doi.org/10.60763/africarxiv/1309https://doi.org/10.60763/africarxiv/1309https://doi.org/10.60763/africarxiv/1309Hausa translation of DOI: 10.31730/osf.io/2urxfƘididdige tsarin numfashi na ƙwari da bambance-bambancensu ya kasance ƙalubale saboda ƙanƙantarsu. A nan muna auna yawan maƙogoron ƙwaro ta amfani da ɗaukar hoton X-ray micro-tomography (µCT) (a haske 15 µm) a kan rayayyun tsutsotsin ƙwaron cerambycid Cacosceles newmannii masu girman jiki mabambanta waɗanda aka yi allurar barci. A cikin wannan takarda mun samar da cikakkun bayanai na bayanan samfur da samfurin 3D don ɗaukar hotuna 12, samar da sabon bayani game da maimaitawa na nazarin hoto da bambance-bambancen halayen maƙogoro da aka samar ta hanyoyi daban-daban na rarraba hoto. Ana bayar da bayanan ƙarar a nan tare da sassan maƙogoro da aka raba a zaman ƙirar 3D.otherSamfurin 3DHoton X-ray micro-tomographyBambance-bambancensuZa a iya amfani da dabarar X-ray maras gani don taswirar ƙananan gaɓoɓin ƙwari