Za a iya amfani da dabarar X-ray maras gani don taswirar ƙananan gaɓoɓin ƙwari
dc.contributor.author | ST Communications | |
dc.contributor.author | Philipp, L . | |
dc.contributor.author | Marion, J. | |
dc.contributor.author | Du Plessis, A. | |
dc.contributor.author | Tshibalanganda, M. | |
dc.contributor.author | Terblanche, J. | |
dc.date.accessioned | 2024-03-25T08:04:37Z | |
dc.date.available | 2024-03-25T08:04:37Z | |
dc.date.issued | 2023-10-07 | |
dc.description | Hausa translation of DOI: 10.31730/osf.io/2urxf | |
dc.description.abstract | Ƙididdige tsarin numfashi na ƙwari da bambance-bambancensu ya kasance ƙalubale saboda ƙanƙantarsu. A nan muna auna yawan maƙogoron ƙwaro ta amfani da ɗaukar hoton X-ray micro-tomography (µCT) (a haske 15 µm) a kan rayayyun tsutsotsin ƙwaron cerambycid Cacosceles newmannii masu girman jiki mabambanta waɗanda aka yi allurar barci. A cikin wannan takarda mun samar da cikakkun bayanai na bayanan samfur da samfurin 3D don ɗaukar hotuna 12, samar da sabon bayani game da maimaitawa na nazarin hoto da bambance-bambancen halayen maƙogoro da aka samar ta hanyoyi daban-daban na rarraba hoto. Ana bayar da bayanan ƙarar a nan tare da sassan maƙogoro da aka raba a zaman ƙirar 3D. | |
dc.identifier.uri | https://africarxiv.pubpub.org/pub/57za8420 | |
dc.identifier.uri | https://africarxiv.ubuntunet.net/handle/1/1358 | |
dc.identifier.uri | https://doi.org/10.60763/africarxiv/1309 | |
dc.identifier.uri | https://doi.org/10.60763/africarxiv/1309 | |
dc.identifier.uri | https://doi.org/10.60763/africarxiv/1309 | |
dc.language.iso | other | |
dc.subject | Samfurin 3D | |
dc.subject | Hoton X-ray micro-tomography | |
dc.subject | Bambance-bambancensu | |
dc.title | Za a iya amfani da dabarar X-ray maras gani don taswirar ƙananan gaɓoɓin ƙwari |